Mar 7:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ɗauke shi suka koma waje ɗaya, rabe da taron, ya sa yatsotsinsa a kunnuwansa, ya tofar da yau, ya kuma taɓa harshensa.

Mar 7

Mar 7:32-37