Mar 7:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin Musa ya ce, ‘Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka,’ da kuma, ‘Wanda ya zagi ubansa ko uwa tasa, sai lalle a kashe shi.’

Mar 7

Mar 7:7-18