Mar 6:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce musu, “Ku zo mu kaɗaita a wurin da ba kowa, ku ɗan huta.” Domin mutane da yawa suna kaiwa suna kawowa, ko damar cin abinci ma, manzannin ba su samu ba.

Mar 6

Mar 6:28-34