Mar 6:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da 'yar Hirudiya ta shigo ta yi rawa, sai ta gamshi Hirudus da baƙinsa. Sai fa sarki ya ce wa yarinyar, “Roƙe ni kome, sai in ba ki.”

Mar 6

Mar 6:19-30