Mar 6:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma waɗansu kuwa suka ce, “Iliya ne.” Waɗansu kuwa suka ce, “Ai, annabi ne, kamar ɗaya daga cikin annabawa.”

Mar 6

Mar 6:14-25