Mar 5:9-12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Yesu ya tambaye shi, “Me sunanka?” Sai ya amsa ya ce, “Sunana Tuli, don muna da yawa.”

10. Sai ya roƙi Yesu da gaske kada ya kore su daga ƙasar.

11. To, wurin nan kuwa da wani babban garken alade na kiwo a gangaren dutsen.

12. Aljannun nan suka roƙe shi suke ce, “Tura mu wajen aladun nan, mu shiga su.”

Mar 5