Mar 5:6-8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

6. Da dai ya hango Yesu, sai ya sheƙo a guje ya fāɗi a gabansa,

7. ya ƙwala ihu ya ce, “Ina ruwanka da ni, Yesu Ɗan Allah Maɗaukaki? Na gama ka da Allah, kada ka yi mini azaba.”

8. Ya faɗi haka ne domin Yesu ya ce masa, “Rabu da mutumin nan, kai wannan baƙin aljan!”

Mar 5