Mar 5:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan take yarinyar ta tashi ta yi tafiya, domin 'yar shekara goma sha biyu ce. Nan da nan kuwa mamaki ya kama su.

Mar 5

Mar 5:41-43