Mar 5:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nan da nan kuwa da Yesu ya ji wani iko ya fita daga gare shi, sai ya waiwaya a cikin taron, ya ce, “Wa ya taɓa tufata?”

Mar 5

Mar 5:21-37