Mar 5:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ta kuma sha wahala da gaske a hannun masu magani da yawa, har ta ɓad da duk abin da take da shi, amma duk a banza, sai ma gaba-gaba cutar take yi.

Mar 5

Mar 5:17-36