Mar 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya tashi tare da almajiransa, suka je bakin tekun. Taro mai yawan gaske kuwa daga ƙasar Galili ya biyo shi, har ma daga ƙasar Yahudiya,

Mar 3

Mar 3:1-17