Mar 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suna cewa, “Don me mutumin nan yake faɗar haka? Ai, sāɓo yake! Wa yake da ikon gafarta zunubi banda Allah kaɗai?”

Mar 2

Mar 2:4-13