Mar 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tashi nan da nan, ya ɗauki shimfiɗarsa, ya fita a gaban idon kowa, har suka yi mamaki duka, suka ɗaukaka Allah suna cewa, “Ba mu taɓa ganin irin haka ba!”

Mar 2

Mar 2:4-16