Mar 16:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka fita, suka ruga a guje daga kabarin, suna rawar jiki a ruɗe. Ba su kuma ce wa kowa kome ba, domin suna tsoro.[

Mar 16

Mar 16:1-13