Mar 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bilatus ya sāke tambayarsa ya ce, “Ba ka da wata amsa? Dubi yawan maganganu da suke ba da shaida a kanka!”

Mar 15

Mar 15:1-13