Mar 15:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da jarumi ɗin da yake tsaye yana kallon Yesu, ya ga yadda ya mutu haka, sai ya ce, “Hakika mutumin nan Ɗan Allah ne!”

Mar 15

Mar 15:29-46