Mar 15:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ɗayansu ya yiwo gudu, ya jiƙo wani soso da ruwan tsami, ya soka a sanda, ya miƙa masa yă sha, yana cewa, “Bari mu gani ko Iliya zai zo ya sauko da shi.”

Mar 15

Mar 15:30-46