Mar 15:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ƙarfe ukun sai Yesu ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Eloi, Eloi, lama sabaktāna?” wato “Ya Allahna, Ya Allahna, don me ka yashe ni?”

Mar 15

Mar 15:32-35