Mar 15:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Almasihun nan, Sarkin Isra'ila, yă sauko mana daga gicciyen yanzu, mu kuwa mu gani mu ba da gaskiya.” Waɗanda aka gicciye tare da shi su ma suka zazzage shi.

Mar 15

Mar 15:31-38