Mar 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bilatus ya tambaye shi, “Ashe, kai ɗin nan kai ne Sarkin Yahudawa?” Yesu ya amsa masa ya ce, “Yadda ka faɗa.”

Mar 15

Mar 15:1-12