Mar 15:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yafa masa wata alkyabba mai ruwan jar garura, suka kuma yi wani kambi na ƙaya, suka sa masa a kā.

Mar 15

Mar 15:14-23