Mar 14:71 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya fara la'antar kansa, yana ta rantserantse, yana cewa, “Ban ma san mutumin nan da kuke faɗa ba.”

Mar 14

Mar 14:67-72