Mar 14:65 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu ma suka fara tattofa masa yau, suka ɗaure masa idanu, suka bubbuge shi, suna ce masa, “Yi annabci!” Dogaran Haikali kuma suka yi ta marinsa.

Mar 14

Mar 14:62-72