Mar 14:50-52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

50. Daga nan duk almajiran suka yashe shi, suka yi ta kansu.

51. Sai wani saurayi, daga shi sai mayafi, ya bi shi. Suka kai masa cafka,

52. shi kuwa ya bar musu mayafin, ya gudu huntu.

Mar 14