Mar 14:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya sāke komowa zuwa na uku, ya ce musu, “Har yanzu barci kuke yi kuna hutawa? Ya isa haka. Lokaci ya yi. An ba da Ɗan Mutum ga masu zunubi.

Mar 14

Mar 14:33-42