Mar 14:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Raina na shan wahala matuƙa, har ma kamar na mutu. Ku dakata nan, ku zauna a faɗake.”

Mar 14

Mar 14:33-36