Mar 14:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Bitrus ya yi ta nanatawa da ƙarfi yana cewa, “Ko da za a kashe ni tare da kai, ba zan yi musun saninka ba.” Dukansu ma haka suka ce.

Mar 14

Mar 14:21-37