Mar 14:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa zai nuna muku wani babban soron bene mai kaya a shirye. A nan za ku shirya mana.”

Mar 14

Mar 14:10-18