Mar 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka ji haka suka yi murna, har suka yi alkawarin su ba shi kuɗi. Shi kuwa ya riƙa neman hanyar bashe shi.

Mar 14

Mar 14:5-16