Mar 13:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan zai aiko mala'ikunsa su tattaro zaɓaɓɓunsa daga gabas da yamma, kudu da arewa, wato daga iyakar duniya har ya zuwa iyakar sama.”

Mar 13

Mar 13:18-30