Mar 13:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ba don Ubangiji ya taƙaita kwanakin nan ba, da ba ɗan adam ɗin da zai tsira. Amma sabili da zaɓaɓɓun nan da ya zaɓa, sai ya taƙaita kwanakin.

Mar 13

Mar 13:17-23