Mar 13:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce masa, “Ka ga manyan gine-ginen nan? Ba wani dutsen da za a bari nan a kan ɗan'uwansa, da ba za a baje shi ba.”

Mar 13

Mar 13:1-7