Mar 12:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya kira almajiransa, ya ce musu, “Hakika, ina gaya muku, abin da gajiyayyiya gwauruwan nan ta zuba cikin baitulmalin nan ya fi na sauran duka.

Mar 12

Mar 12:42-44