Mar 12:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya zauna gaban baitulmalin Haikalin, yana duban yadda jama'a suke zuba kuɗi a ciki. Waɗansu masu arziki da yawa suna zuba kuɗi masu tsoka.

Mar 12

Mar 12:37-44