Mar 12:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce musu, “Ba saboda wannan ne ya sa kuka ɓata ba? Wato don ba ku san Littattafai ba, ba ku kuma san ikon Allah ba.

Mar 12

Mar 12:16-28