Mar 11:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka yi muhawara da juna, suka ce, “In muka ce, ‘Daga Sama take,’ sai ya ce, ‘To, don me ba ku gaskata shi ba?’

Mar 11

Mar 11:28-33