Mar 11:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka ina dai gaya muku, kome kuka roƙa da addu'a, ku gaskata cewa samamme ne, za ku kuwa samu.

Mar 11

Mar 11:17-28