Mar 11:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da manyan firistoci da malaman Attaura suka ji wannan magana suka kuma nemi hanyar hallaka shi, saboda sun tsorata da shi, don duk jama'a na mamaki da koyarwa tasa.

Mar 11

Mar 11:12-23