Mar 10:9-12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Abin da Allah fa ya gama, kada mutum ya raba.”

10. A cikin gida kuma sai almajiransa suka sāke tambayarsa wannan magana.

11. Sai ya ce musu, “Kowa ya saki mata tasa, ya auri wata, zina yake yi da ta biyun.

12. In kuma matar ta saki mijinta ta auri wani, ta yi zina ke nan.”

Mar 10