Mar 10:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce masa, “Yi tafiyarka, bangaskiyarka ta warkar da kai.” Nan take ya gani, ya bi Yesu, suka tafi.

Mar 10

Mar 10:45-52