Mar 10:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ji dai Yesu Banazare ne, sai ya fara ɗaga murya yana cewa, “Ya Yesu, Ɗan Dawuda, ka ji tausayina!”

Mar 10

Mar 10:46-52