Mar 10:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya kira su ya ce musu, “Kun sani waɗanda aka san su da mulkin al'ummai sukan nuna musu iko, hakimansu ma sukan gasa musu iko.

Mar 10

Mar 10:39-44