Mar 10:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yesu ya ce musu, “Ba ku san abin da kuke roƙo ba. Kwa iya sha da ƙoƙon da ni zan sha? Ko kwa iya a yi muku baftisma da baftismar da za a yi mini?”

Mar 10

Mar 10:33-40