Mar 10:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna tafiya Urushalima, Yesu kuwa na tafe gabansu, sai suka yi mamaki, mutanen da suke biye kuma suka tsorata. Ya sāke keɓe sha biyun nan, ya fara shaida musu abin da zai same shi.

Mar 10

Mar 10:27-37