Mar 10:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya fara tafiya ke nan, sai ga wani ya sheƙo a guje, ya durƙusa a gabansa, ya tambaye shi ya ce, “Malam managarci, me zan yi in gaji rai madawwami?”

Mar 10

Mar 10:7-18