Mar 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai duk mutanen ƙasar Yahudiya, da dukan mutanen Urushalima suka yi ta zuwa wurinsa, suna bayyana zunabansu, yana yi musu baftisma a Kogin Urdun.

Mar 1

Mar 1:1-15