Mar 1:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wani kuturu ya zo wurinsa, yana roƙonsa, yana durƙusawa a gabansa, yana cewa, “In ka yarda kana da iko ka tsarkake ni.”

Mar 1

Mar 1:35-44