Mar 1:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya warkar da marasa lafiya da yawa, masu cuta iri iri, ya kuma fitar wa mutane aljannu da yawa. Bai ko yarda aljannun su yi wata magana ba, domin sun san shi.

Mar 1

Mar 1:26-41