Mar 1:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya matso, ya kama hannunta, ya tashe ta, zazzaɓin kuwa ya sake ta, har ta yi musu hidima.

Mar 1

Mar 1:26-35