Mar 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ci gaba kaɗan, sai ya ga Yakubu ɗan Zabadi, da ɗan'uwansa Yahaya, suna cikin jirginsu suna gyaran taruna.

Mar 1

Mar 1:14-21